Jari 공개
[search 0]
Download the App!
show episodes
 
Artwork
 
Shirin Lafiya Jari ce na tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama’a, sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi, tare da maimaici a ranar Jumma'a da safe.
  continue reading
 
Artwork

1
جرِيدْ Jarid

Jaridpodcast

icon
Unsubscribe
icon
icon
Unsubscribe
icon
매달
 
محتوى مرئي ومسموع ومقروء يسلط الضوء على فرص جودة الحياة في السعودية، وينمي التواصل والعلاقات ويسعى لإبراز القيم العربية | نسلط الضوء على #جودة_الحياة🌴
  continue reading
 
Jariz Arizmendi se describe como un comunicólogo de profesión, actor por pasión, fotógrafo por diversión, pero lo más importante, servidor y speaker por amor. Él cree que “EL AMOR SIEMPRE DEJARÁ HUELLA”, para él, EL AMOR ES DIOS.
  continue reading
 
Artwork
 
”Haluan olla rehellinen ja sen hinta on halu tunnistaa ja syleillä pelkojaan. Olen välillä silkkaa pelkuruuttani vaihtanut itsekunnioitukseni suosioon. Olen joskus vaiennut olennaisesta. Ihmisen mieli on eteenpäin. Täyttymyksen ehto on edistys. Ja yhä syvemmin uskon, että edistys ei ole mielekästä ilman sivistystä. Tällä tiellä me kohtaamme."
  continue reading
 
This is a commentary of current events. This is also a safe place for anyone to come and talk. I have been hailed for years as a (unofficial) therapist, comedian, and political analyst of sorts. SO... I finally decided to share my intellect with the world.
  continue reading
 
In diesem Podcast erfährt ihr die neusten Ergebnisse der Bundesliga, es gibt immer einen Spieler den wir euch vorstellen, zweite und dritte Liga gibt es jeweils die ersten 4 Bis 5 Tabellenplätze Youtube Kanal: https://m.youtube.com/@jano866 Support this podcast: https://podcasters.spotify.com/pod/show/jari8joell/support
  continue reading
 
Tätä podcastia tehdään Atlantilta! Palomies Jari Saario soutaa ensimmäisenä ihmisenä maailmassa Atlantin yli ja takaisin menopaluuna. Matkan Saario tekee yksin, ennätysvauhtia sekä rikkoen samalla yhteensä kolme maailmanennätystä. Jussi Ridanpään houstaamassa podcastissa tulemme kuulemaan satelliittipuhelimen välityksellä tilannepäivityksiä sekä Saarion fiiliksiä, ajatuksia ja kokemuksia maailman ääristä aina kun Atlantin valtameri sen mahdollistaa. Matka alkaa Portugalin Lagosista kohti Flo ...
  continue reading
 
What’s your financial pulse? Join FIT Advisors for a semi-monthly checkup appointment as we discuss the many facets of financial well-being - from foundational money management to the unique personal finance scenarios of physicians and business owners. CERTIFIED FINANCIAL PLANNER(TM) and CPA Anjali brings you in-depth conversations with field experts that reflect FIT Advisors’ commitment to inclusiveness and fresh voices in the world of finance. Together, Anjali and her guests cover all the ...
  continue reading
 
In deze Weerribben Wieden Podcast gaat Erik Driessen in gesprek met stadsgids Sierd Tilma. Sierd verteld over het ontzet van Steenwijk tijdens de 80-jarige oorlog. Steenwijk was in de 16e eeuw het toneel van hevige gevechten. Steenwijk was gebouwd op een strategische plek en werd gezien als de poort naar het Noorden.
  continue reading
 
Artwork

1
De 100-jarige

de Volkskrant

icon
Unsubscribe
icon
icon
Unsubscribe
icon
매달+
 
Wie hebben meer zien veranderen dan de alleroudsten onder ons? In 'De 100-jarige' van de Volkskrant hoor je elke aflevering het verhaal van een eeuweling. Ze zijn opgegroeid in een compleet andere wereld, zonder tv, computer en sushibezorgers. Wat kunnen we van hen leren? Voor de Volkskrant interviewde Marjon Bolwijn al meer dan honderd 100-jarigen en voor deze podcast spreekt zij een aantal van hen opnieuw. Presentatie en interviews: Marjon Bolwijn Montage: Julia van Alem Redactie: Julia va ...
  continue reading
 
Loading …
show series
 
Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon ya yi duba kan yadda matsalolin tsaro ke haddasa ƙarancin abinci wanda ke matsayin masabbabin cutuka masu alaƙa da yunwa musamman a yankunan jihohin Sokoto da Zamfara da matsalolin ƴanbindiga suka zama ruwan dare. Shirin ya tattauna da masana daga yankunan waɗanda suka bayar da shawarw…
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan matakan da ya kamata a ɗauka don daƙile ficewar likitocin Najeriya zuwa ƙetare, wanda ke kassara ɓangaren lafiyar ƙasar ta yammacin Afrika. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.저자 RFI Hausa
  continue reading
 
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan wani binciken ƙwararru da ke nuna cewa duk 3 cikin ma’aurata 10 a Najeriya na fama da matsalar haihuwa, alƙaluman da ke nuna tsanantar matsalar a wannan ƙasa mafi yawan jama’a a nahiyar Afrika.저자 RFI Hausa
  continue reading
 
Mistä valta syntyy ja miksi se aina lopulta rappeutuu? Tarinat synnyttävät liikkeitä ja intohimoja, mutta jalot alkuperät kivettyvät helposti instituutioiksi, jotka alkavat palvella itseään. Kun kertomus muuttuu säännöksi ja aate järjestelmäksi, alkaa vääristymien aika. Ensin rakennetaan sääntöjä, sitten aletaan vartioida totuutta. Lopulta unohtuu,…
  continue reading
 
Shirin Lafiya jari ce a wannan makon ya mayar da hankali ne kan wasu alƙaluman baya-bayan nan da ke nuna yadda mata dubu 14 ke kamuwa da cutar kansar bakin mahaifa ko kuma cervical cancer duk shekara a Najeriya, alƙaluman da ke da matuƙar tayar da hankali, ganin yadda wannan cuta ke kisa ba ƙaƙƙautawa ga duk waɗanda suka kamu da ita. Ku latsa alama…
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce na wannan mako zai mayar da hankali kan yadda ƙarancin asibitoci ko malaman jinya a yankunan karkara, da kuma rashin kyawun hanyoyin zuwa asibiti musamman ga mata masu juna biyu na tilasta wa matan haihuwar gida saɓanin asibiti, ta yadda galibi Ungozomar gargajiya ke matsayin masu ceto a irin wannan yanayi. Ku latsa alamar sau…
  continue reading
 
Miltä totuus tuntuu, kun se ei enää ole teoriaa vaan jotain, mikä alkaa näkyä arjessa, valinnoissa ja tavoissa olla? Tässä jaksossa puhutaan totuusmagiasta – siitä, miten näkymätön alkaa vaikuttaa näkyvään ja miksi todellinen muutos vaatii enemmän kuin tietoa: se vaatii antautumista. Jakson lopussa Jari kutsuu sinut mukaan hänen ja Virpi Sarasvuon …
  continue reading
 
Mitä käy, kun ihminen alkaa elää statuksensa ehdoilla? Kun mikään ei enää riitä, vaan kaiken on oltava vähän parempaa – näyttävämpää, täydellisempää. Historia on täynnä esimerkkejä: tärkättyjä kauluksia, peruukkeja, arsenikkia kasvoilla. Kaikki statuksen vuoksi. Mutta entä nyt? Onko onnellisuus kadonnut, koska emme osaa rajoittaa? Ja voisiko riittä…
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari Ce a wannan makon shirin ya mayar da hankali kan yadda wani bincike ke gano cewa yawan shan suger ko kuma sikari a lokutan ƙuriciya na taka muhimmiyar rawa wajen haddasawa mutum ciwon suga a lokacin girma. Wannan cuta ta suga ko kuma Diebetes na cikin jerin cutukan da ke barazana ga rayukan ɗimbin mutane musamman a sassan Najeriy…
  continue reading
 
Suurin osa ihmisistä jää matkalle, koska he eivät ymmärrä, mitä ammattilaiseksi kasvaminen vaatii. Titteli, tutkinto tai työkokemus eivät tee kenestäkään eksperttiä – se vaatii vuosien kovaa työtä, itsensä ylittämistä ja kykyä kestää epävarmuutta. Moni hyytyy jo noviisin tasolle, jotkut yltävät kisälleiksi ja hyvin harvasta tulee oikea mestari.…
  continue reading
 
Shirin namu na wannan makon zai mayar da hankali ne kan ƙaruwar mutanen da ke kamauwa da cutar babban tari, ko kuma tarin fuka, ko kuma TB a sassan Jamhuriyar Nijar, lamarin da ke zuwa a lokacin da ake fuskantar ƙarancin agajin magangunan yaƙi da wannan cuta. Wanmnan cuta na sahun daɗaɗɗun cutuka masu yaɗuwa, waɗanda wani kan iya goga wa wani.Abin …
  continue reading
 
Shirin Lafiya jari ce a wannan makon ya yi duba na musamman game da dawowar cutar Polio a Najeriya, cutar da alamu ke nuna nasarar yaƙarta ke yiwa ƙasar kwan gaba kwan baya, lura da yadda a lokuta da dama ake sake ganin ɓullarta bayan nasarar kawar da ita, kodayake ƙwararru sun ce wadda ta ɓulla a wannan karon ba wadda aka saba gani ba ce kuma bata…
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan shaushawar ƙyandar da mahukuntan Jamhuriyar Nijar suka jagoranta sakamakon ɓullar cutar wadda a duk lokacin da aka ga bazuwarta ta ke yiwa ƙananan yara illa matuƙa. Dai dai lokacin da duniya ta gudanar bikin makon rigakafi a ƙarshen watan Mayun da ya gabata, a …
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce na wannan makon, ya mayar da hankali ne kan nau’ikan cutukan da ke bazuwa sakamakon cuɗanyar da jama’a ke yi wajen amfani da kayayyakin da bisa ƙa’ida yakamata kowanne mutum ya yi amfani da nasa shi kaɗai. Har yanzu ana samun waɗanda ke yin gamayya wajen amfani da moɗar-shan ruwa ko cokali ko kuma kwanon cin abinci dama sauran…
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce a wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan matakan da ya kamata mutane su riƙa ɗauka gabanin kai ɗaukin gaggawa a lokacin afkuwar haɗari ko ibtila'i, waɗanda rashinsu a wasu lokutan ke kaiwa ga asarar rayuka ko kuma haddasa gagarumar illa ga mutanen da haɗarin ya rutsa da su. Shirin ya shawarci jama'a ga…
  continue reading
 
Sinullakin on todennäköisesti taipumus miellyttää. Et halua tuottaa pettymystä, et rikkoa tunnelmaa, et sanoa asioita niin kuin ne oikeasti ovat, jos niillä on riski satuttaa. Niinpä viivytät päätöksiä, kierrät suorat vastaukset, jätät sanomatta sen, minkä jo tiedät todeksi. Ajattelet ehkä, että annat aikaa – mutta todellisuudessa sinä viet sitä. S…
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan ƙaruwar masu kamuwa da cuta mai karya garkuwar jiki ko kuma HIV AIDS ko sida tsakanin matasan Ghana a shekarun baya-bayan nan, wadda masana ke ɗora alhakin yawaitarta kan rashin ɗaukar matakai. Wannan ƙaruwar alƙaluma na zuwa a dai dai lokacin da duniya ke ganin ƙarancin magun…
  continue reading
 
Tekeekö välillä mieli kouluttaa ja rangaista ihmisiä heidän typeristä mielipiteistään? Sillä, mitä luulet sanoneesi tai tarkoittaneesi, ei ole niinkään väliä. Väliä on sillä, miten vastaanottaja viestisi kokee, ja mitä siitä seuraa. Valitsemillasi sanoilla, sävyllä ja viestintätyylillä ei myöskään ole vaikutusta vain muihin ihmisiin, vaan myös sinu…
  continue reading
 
Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon ya yi duba na musamman kan cutuka ko kuma lalurar ƙwaƙwalwa, dama rabe-rabenta baya ga nazarin yadda mutane ke ɓoye irin wannan lalura saboda kunyar kar a alaƙanta su da ciwon hauka. Alƙaluman hukumar lafiya ta duniya WHO a shekarar 2017 sun nuna cewa kashi 19 na yawan al’ummar duniya …
  continue reading
 
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon ya mayar da hankali ne akan cutar sankarau, wanda ke yin ƙamari a cikin yanayi na zafi da ake ciki, musamma a ƙasashenmu na nahiyar Afrika. Tuni aka samu ɓullar cutar sankarau a sassa daban-daban na Najeriya inda ta kashe gomman mutane a jihohin Kebbi da Sokoto, wadda aka bayyana ta da annoba. Masana a ɓangar…
  continue reading
 
Kateus voi saada meidät tavoittelemaan asioita, joita emme oikeasti halua. Siksi on tärkeää pysähtyä tutkimaan, mikä todella tekee ihmisen onnelliseksi. Älä myöskään anna toisten kritiikin vaikuttaa itseesi liikaa. Jos et kysyisi joltakulta neuvoa muutenkaan, ei hänen arvostelunsa ole merkityksellistä.…
  continue reading
 
A wannan makon shirin na lafiya jari ce ya mayar da hankali kan cutar kuturta ko kuma Lebrosy ko albaras, cutar da Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ke ganin sam bai kamata a samu ɓirɓishinta a banƙasa ba. Rayuwar masu wannan lalura ta kuturta rayuwa ce mai cike da ban tausai, musamman waɗanda ke killace a asibitin na Bela wanda Turawan mishan daga Neth…
  continue reading
 
Oletko huomannut, että et useinkaan muista elämäsi eri kohtaamisissa käytettyjä tarkkoja sanoja ja ilmaisuja? Sen sijaan muistat kyllä, millaisia tunteita kohtaamisissa koit. Viestinnän tapa muokkaa sen merkityksen. Sanat voivat olla oikeat, mutta jos esitystapa on väärä, viesti ei pääse perille. Tutustu ja osallistu Valon voitto -valmennukseen: ht…
  continue reading
 
Shirin ''Lafiya Jari Ce'' tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon, ya kai ziyara wasu asibitocin yankunan karkara a arewacin Najeriya, inda sashen Hausa na RFI ya ganewa idonsa tarin matsalolin da suka dabaibaye irin waɗannan asibitoci da bisa al’ada ke matsayin masu kula da lafiya a matakin farko. Tarin asibitocin yankunan karkarar jihar Kano na…
  continue reading
 
Kun yrittää tehdä kaikkea yhtä aikaa, lopputuloksena on sekasotku. Mutta kun keskittyy yhteen asiaan kerrallaan, alkaa tapahtua. Se toimii hiihdossa, se toimii bisneksessä, se toimii elämässä. Osallistu Jarin Valon voitto -valmennukseen lauantaina 22.3.2025: https://trainershouse.fi/valonvoitto
  continue reading
 
Shirin Lafiya jari ce a wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan yadda fasahar cire ɗa ta hanyar CS ke taimakawa wajen ceto rayukan uwa da ɗa da nufin rage asarar rayukan da ake fuskanta a lokacin haihuwa. Duk da cewa haihuwa 3 cikin 100 ce kaɗai ake yi ta hanyar tiyata ko kuma CS a Najeriya bisa alƙaluman 2019, amma a baya-ba…
  continue reading
 
Millainen olosuhde synnyttää kappaleen, joka kerää miljardi kuuntelukertaa 96 päivässä tai matemaattisen oivalluksen, joka muuttaa tieteen suunnan? Vastaus on flow-tila – optimaalinen tietoisuuden ja toiminnan hetki, jossa ihminen on täysin uppoutunut tekemiseensä. Se on tila, jossa luovuus, tuottavuus ja motivaatio kohtaavat, rajoitteet murenevat …
  continue reading
 
Shirin ''Lafiya Jari Ce'' tare da Azima Bashir Aminu a wannan mako ya yi duba ne kan matakin gwamnatin Najeriya na tsawaita lokacin ritayar likitoci da malaman jinya a wani yunƙuri na ganin sun ci gaba da bayar da gudunmawa ga al’ummar wannan ƙasa wadda ke fama da ƙarancin ƙwararrun likitoci. Matakin na gwamnatin Najeriya ya nuna cewa Likitocin ko …
  continue reading
 
Elämän voi ajatella koostuvan todellisuudesta ja tietoisuudesta – tämänpuoleisesta ja tuonpuoleisesta. Todellisuus muodostuu rajoitteista – ajan, resurssien ja inhimillisten mahdollisuuksien puitteissa – kun taas tietoisuus on luonteeltaan rajaton. Elämän todelliset mahdollisuudet avautuvat vasta, kun ihminen kykenee ylittämään arjen kapeikot ja ra…
  continue reading
 
Shirin ''Lafiya Jari ce'' tare da Azima Bashir Aminu a wannan mako ya yi duba ne kan matsalar rashin zuwa awo da ke matsayin babban ƙalubalen ga mata masu juna biyu a yayin goyon ciki ko kuma haihuwa, matsalar da aka fi ganin ta’azzararta a yankunan karkara, wadda a lokuta da dama ke kaiwa ga asarar rayukan walau uwa ko jariri. Ƙorafe-ƙorafen jami’…
  continue reading
 
Kivana oleminen on houkuttelevaa. Turvallista. Kukapa ei haluaisi olla pidetty? Entä mitä seuraa, kun kivana oleminen ja tärkeät päämäärät ovat keskenään ristiriidassa? Niiden, jotka pääsevät elämässään pitkälle, voi usein sanoa olevan enemmän kyvykkäitä kuin kivoja. Kyvykäs ei mielistele eikä etsi hyväksyntää. Kyvykäs ei kumarra välttääkseen konfl…
  continue reading
 
Shirin lafiya Jari ce na wannan makon ya taɓo batun yadda kwararrun likitoci ke tserewa daga Najeriya, inda wasu alkaluma suka nuna cewa a cikin shekaru biyar da suka gabata, sama da likitoci dubu 16 suka fice daga ƙasar don yin aiki a wasu ƙasashen ketare, lamarin da ke barazana ga tsarin kula da lafiya a ƙasar. Ku latsa alamar sauti don sauraron …
  continue reading
 
Elämä ei ole rajaton kyllä-lista, johon voi lisätä loputtomasti asioita. Se, joka oppii kieltäytymään, suojelee itseään. Joskus ”ei” ei ehkä olekaan kieltävä sana – joskus se on portinvartija, joka mahdollistaa keskittymisen siihen, mikä vie sinua eteenpäin. Oikea päätös ei aina tunnu hyvältä, ja kieltäytyminen voi vaatia epämukavuusalueelle astumi…
  continue reading
 
Shirin Lafiya jari ce bisa al'ada tare da Azima Bashir Aminu na yin duba ne kan wasu batutuwa da suka shafi kiwon lafiya, kuma a wannan makon ya yada zango a Jamhuriyyar Nijar inda wasu ƙungiyoyin agaji suka yiwa tarin mutanen da ke fama da matsalar cutar yanar ido aiki a ƙokarin dawo musu da ganinsu. A cikin shirin za ku ji yadda kusan kashi 2 cik…
  continue reading
 
Shirin lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu bisa al’ada kan taɓo batutuwan da suka shafi kiwon lafiya ko kuma a lokuta da dama ya lalubo ƙalubalen da fannin lafiyar ke fuskanta don ankarar da mahukunta da nufin ɗaukar matakan gyara. A wannan makon shirin na Lafiya Jari ce ya mayar da hankali kan tazara ko kuma tsarin iyali ko Family Planning w…
  continue reading
 
A wannan makon shirin na lafiya jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan yadda aka samu ɓarkewar cutar sankarau a wata Makaranta da ke jihar Maradin Jamhuriyar Nijar, cutar da tuni ta harbi tarin ɗalibai, a wani yanayi da masana ke gargaɗi kan haɗarin da ke tattare da wannan cuta musamman nau’in wadda ake ganin ɓullarta a lokacin …
  continue reading
 
Loading …

빠른 참조 가이드

탐색하는 동안 이 프로그램을 들어보세요.
재생