Player FM 앱으로 오프라인으로 전환하세요!
Ra'ayoyin Masu Saurare kan farashin raguna
Manage episode 423435094 series 1151731
Yayin da ya rage kwanaki kaɗan a gudanar da Sallar Idil-kabir wato sallar layya, yanzu haha hankulan mafi yawan jama’a sun karkata zuwa ga batun sayen ragunan layya.
Yaya farashin raguna da kuma sauran dabbobin da ake layya da su a kasashenku?
Shin ko yanayin da ku ke ciki a yau, zai ba ku damar yanka dabbar layya a wannan shekara?
Wannan shi ne abin da shirin ya tattauna a kai.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.
24 에피소드

すべてのエピソード
×플레이어 FM에 오신것을 환영합니다!
플레이어 FM은 웹에서 고품질 팟캐스트를 검색하여 지금 바로 즐길 수 있도록 합니다. 최고의 팟캐스트 앱이며 Android, iPhone 및 웹에서도 작동합니다. 장치 간 구독 동기화를 위해 가입하세요.