Lafiya Jari Ce: shawarar masana kan kariya daga cutar Sankara

10:11
 
공유
 

Manage episode 330173120 series 1003873
Player FM과 저희 커뮤니티의 France Médias Monde and RFI Hausa 콘텐츠는 모두 원 저작자에게 속하며 Player FM이 아닌 작가가 저작권을 갖습니다. 오디오는 해당 서버에서 직접 스트리밍 됩니다. 구독 버튼을 눌러 Player FM에서 업데이트 현황을 확인하세요. 혹은 다른 팟캐스트 앱에서 URL을 불러오세요.
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya tattaunawa kan Cutar Sankarau dake addabar al'umma a Arewacin Najeriya masamman a irin wannan lokaci da yankin ke fuskanctar tsananin zafi ko kuma farkon zubar ruwan sama, yanayin da kan haddasa bullar cutuka daban-daban kama daga Sankarau, kyanda kwalara da kuma zazzabin cizon sauro wadanda a lokuta da dama kan haddasa asarar dimbin rayuka. Yau shirin ya maida hankali kan cutar Sankarau.

327 에피소드