Shirin yakan duba yadda kasuwanci da tattalin arizikin kasashen duniya ke ciki. Kana yakan ji sabbin dubaru da hanyoyin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.
…
continue reading
1
Faɗuwar darajar Naira na shafar kasuwancin dabbobi a iyakar Najeriya da Nijar
10:24
10:24
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
10:24
'Shirin Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya duba yadda harkokin kasuwanci ke tafiya a kasuwar dabbobi ta ƙasa da ƙasa da ke Maigatari ta Jihar Jigawa, wato kan iyakar Najeriya da Nijar, da kuma jin irin ƙalubalen da kasuwar ke fuskanta. Kasuwar ta Maigatari wadda ke iyakar Najeriya da Nijar na daya daga cikin manyan kasuwa…
…
continue reading
1
Yadda ta kaya a taron bunkasa tattalin arziki ta kafofin internet a Najeriya
10:00
10:00
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
10:00
Shirin kasuwa a kai miki dole na wanna mako ya yi tattaki zuwa taron masu ruwa da tsaki ne a fannin bunkasa tattalin arziki ta kafofin internet wadda a turance ake kira digital economic wanda aka gabatar a jihar Lagos a tarayyar Najeriya.저자 RFI Hausa
…
continue reading
1
Yadda ƴan kasuwa tsakanin Najeriya da Kamaru ke fuskantar kalubalen rashin hanya
10:11
10:11
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
10:11
Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan makon ya maida hankali ne kan hada-hadar kasuwaci tsakanin Najeriya da makwabciyarta Kamaru, da irin kalubalen da ƴan kasuwar Kamaru da diribobi daga ƙasashen biyu ke fadi tashi a kan iyakokin ƙasashen biyu. Ƴan kasuwar ƙasashen biyu na amfana da juna, a wasu manyan hanyoyin 10 da a hukumance aka san da su da …
…
continue reading
1
Najeriya: Yadda ambaliyar ruwa ta kassara tattalin arzikin al'ummar Maiduduri
10:23
10:23
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
10:23
Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya leka ne jihar Barno da ke arewa maso gabashin Najeriya, inda ya mayar da hankali kan tasarin tattalin arziki da ambaliyar baya-bayan nan ya haifarwa jihar da ma al'ummarta. Makonni biyu kenan tun bayan mummunar ambaliyar ruwa da ta afkawa wasu anguwannin birinin maiduguri na jiha…
…
continue reading
1
Ƙarin farashin man fetur ya sake jefa iyalai da dama a halin tsaka mai wuya
10:06
10:06
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
10:06
Shirin kasuwa a kai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya mayar da hankali kan matsi da tsadar rayuwa da kuma yadda wannan matsala ta jefa kaso mai yawa na magidantan Najeriya a halin tsaka mai wuya, matsalar da ke da nasaba da sabbin manufofin gwamnati ciki har da ƙarin farashin man fetur.저자 RFI Hausa
…
continue reading
1
Yadda gwamnan CBN ya kashe naira biliyan 60 wajen siyen motocin alfarma
10:00
10:00
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
10:00
Shirin "Kasuwa akai miki dole" tare da Ahmed Abba a wannan makon ya mayar da hankali ne kan matakin Babban Bankin Najeriya CBN na sayen motocin sulke na katsaita guda shida da ƙudin su ya haura naira biliyan 60, wanda gwamnan bankin da mataimakansa za su yi amfani da su, daidai lokacinda ƴan ƙasar ke fama da tsananin tsadar rayuwa. Ku latsa alamar …
…
continue reading
1
Tasirin da tsarin musayar zinare ga makamashi ya yi ga tattalin arzikin Ghana
9:59
9:59
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
9:59
Shirin kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya waiwayi shirin gwamnatin Ghana na ban gishiri in baka manda a musayar zinare da man fetir, duk dai a ƙoƙarin da ƙasar ke yi na haɓaka tattalin arziƙinta. Tun a bara ne gwamnatin na Ghana ta ƙaddamar da tsarin na ban gishiri in baka manda, wanda ta ƙarbi tan dubu 40 na man disel da ƙud…
…
continue reading
1
Masu sana'ar kifi a Najeriya sun koka kan tsadar abincin kiwo
10:08
10:08
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
10:08
Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya duba yadda kasuwancin kifi a Najeriya ya ke neman ya gagari masu sana’ar saboda tsadar abincin da ake kiwon kifi da shi da farashin sa ya ƙaru, lamarin da ke barazana musamman ga ƙanana da matsakaitan ƴan kasuwa a fannin. Farashin buhun abincin kifi ya tashi daga N18,000 a shekara…
…
continue reading
1
Najeriya ta yi asarar sama da naira triliyan 5 a zanga-zangar kwanaki 10
9:59
9:59
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
9:59
Shirin Kasuwa A kai miki Dole na wannan makon tare da Ahmad Abba ya tattauna irin asarar da aka yi a Najeriya sakamakon zanga zangar kwanaki 10 da ƴan ƙasar suka yi domin nuna adawa da tsadar rayuwa da rashin shugabanci na gari. Ministar masana’antu da Kasuwanci da kuma zuba jari na kasar Dr. Doris Uzoka Anite ta ce, alkakuma da suka tattara na wuc…
…
continue reading
1
Yadda basuka su ka yi wa ƙasar Ghana katutu a cikin shekara guda
9:59
9:59
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
9:59
A yau shirin zai waiwai kasar Ghana, inda basusukan da ake bin kasar ya karu da dala biliyan 47.4 / Cidi biliyan 658.6 a cikin watanni biyun farko na shekarar 2024. Babban Bankin ƙasar ta Ghana ne ya fitar da wadandan alkaluma cikin wani rahoton da ya fitar na taƙaitaccen Bayanan Tattalin Arziki da Kuɗi na watan Mayun shekarar 2024. A cewar babban …
…
continue reading
1
Yadda Najeriya ke fuskantar tashin farashin kayayyaki mafi muni cikin shekaru 30
10:11
10:11
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
10:11
A wannan mako shirin ya mayar da hankali ne kan wani rahoto da hukumar ƙididigar ta Najeriya ta fitar cewa an sake samun hauhawan farashin kayayyaki wanda ƙasar ba ta taɓa gani ba cikin shekaru 30, daidai lokacin da gwamnatin ƙasar ke faɗi tashin kawowa al’umma sauƙi kan tsananin rayuwa da suke ciki, tare da amincewa da Naira dubu 70 a amatsayin ma…
…
continue reading
1
Gwamnatin Najeriya za ta yi odan abinci daga waje saboda tsadar rayuwa a ƙasar
10:05
10:05
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
10:05
Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' a wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan sabon matakin gwamnatin Najeriya na sahale shigo da muhimman kayan abinci kamar su shinkafa da wake da alkama da masara ba tare da biyan ƙudin fito ba har tsawon watanni 5, domin rage tasirin tsaɗar kayan abinci da ƴan ƙasar ke fama da shi tun bayan ɗarewar …
…
continue reading
1
Yadda gwamnatin Nijar ta saukaka farashin shinkafa ga al'ummar kasar
9:56
9:56
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
9:56
Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole na wannan makon ya maida hankali kan yadda gwamnatin Jamhuriyar Nijar, ta fara saidawa talaka shinkafa a farshi mai rahusa, domin saukakawa ƴan kasar radadin matsin tattalin da suke ciki sakamakon juyin mulki da sojoji suka yi. A ranar 26 ga watan Yunin da ya gabata gwamnatin Nijar ta hannun ma’aikatar kasuwanci ta kad…
…
continue reading
1
Lokaci ya yi da Najeriya za ta rinka fitar da manja kasashen waje - Ƙungiyoyi
9:54
9:54
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
9:54
Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole na wannan makon ya maida hankali da kan kiranda wasu kungiyoyi suka yi wa gwamnatin Najeriya da ta yi wa Allah ta farfado da harkokin noma da sarrafa manja kamar yadda aka san ƙasar a baya. Kungiyar ɗalibai ta ƙasar ta yi kira ga shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya farfado da harkokin sarrafa manja da Allah ya wadata ƙasar…
…
continue reading
1
Kasuwar kayan abincin da ake samarwa a dakunan kimiyya na sake samun karbuwa
10:00
10:00
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
10:00
Shirin na wannan mako ya duba yadda kayan abinci da ake samar wa a kimiyyance maimakon shuka ko yanka dabbobi ke kara budewa. Danna alamar saurare tare da Ahmad Abba저자 RFI Hausa
…
continue reading
1
Hauhawar farashin kayayyaki na ci gaba da ta'azzara a Najeriya
10:43
10:43
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
10:43
Shirin zai maida hankali ne kan hahoton baya-bayan nan da Hukumar Kididdiga ta Najeriya ta fitar wanda ya bayyana yadda kasar ke ci gaba da fuskantar karin hauhawar farashin kayayyaki musamman na abinci, mafi muni da kasar ta gani a sama da shekaru 20. Rahoton wanda National Bureau of Statistic ta fitar a makon da ya gabata, ya cewa an fuskacin hau…
…
continue reading
1
CAC a Najeriya ta bai wa masu sana'ar POS wa'adin watanni biyu su yi ragista
11:24
11:24
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
11:24
Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmad Abba ya maida hankali ne kan matakin gwamnatin Najeriya bukatar masu sana'ar POS da sauran masu mu'amala da na'urar da su garzawa hukumar rajistan kamfanoni ta kasar domin yin ragista kafin ranar 7 ga watan Yulin wannan shekara ta 2024.저자 RFI Hausa
…
continue reading
1
Yadda wani kamfanin kasar Denmark ya shirya zuba jarin dala biliyan 6 a Najeriya
9:58
9:58
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
9:58
Shirin kasuwa akai miki dole na wannan mako ya mayar da hankali kan shirin wani kamfanin Denmark na zuba jarin kudi dala biliyan 6 a fannin tashoshin jiragen ruwan jihar Lagas ta Najeriya Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Ahmad Abba저자 RFI Hausa
…
continue reading
1
Dambarwar EFCC da wasu jiga-jigan tsohuwar gwamnatin Najeriya kan badakalar kudi
10:08
10:08
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
10:08
Shirin kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya mayar da hankali kan matakin hukumar da ke yi wa tattalin arzikin Najeriya ta’annti EFCC na kaddamar na farautar tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello da kuma binciken wasu tsoffin mukarraban gwamnatin da ta shude kan cin hanci da rasha da kuma rufta da ci da dukiyar al’umma. A Najer…
…
continue reading
1
Koken 'yan Najeriya na rashin saukar farashin kayan masarufi duk da faduwar Dala
10:11
10:11
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
10:11
Shirin Kasuwa A Kai Miki Dole a wannan makon ya maida hankali ne kan batun korafin ‘yan Najeriya ke yi game da rashin ganin sauyi a farashin kayan amfanin yau da kullum, bayan karyewar farashin ƙudaden ƙetare masamman dalar Amurka da sanadin tashin ta ne ya haddasa mummunan tashin farashin kayayyaki a kasar, wanda har hukumar ƙididdiga ta ƙasar ta …
…
continue reading
1
Yadda matasa suka rungumi kananan sana’o’i lokacin azumin Ramadana a Damagaram
9:51
9:51
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
9:51
Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole a wannan makon ya maida hankali ne kan kananan sana’o’i da matasa ke yi don samun na abinci a lokacin azumin watan Ramadana a Damagaram da ke jamhuriyar Nijar. wasu daga cikin sana'oin da matasan sukafi mai da hankali akai dai sun hada da bredi ko kayan marmari ko kayan lambu da dai sauransu. Ku latsa alamar sauti don …
…
continue reading
1
Gidauniyar Dangote ta kashe naira biliyan 15 na tallafin abinci a Najeriya
10:16
10:16
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
10:16
Shirin Kasuwa A Kai Miki Dole a wannan makon ya maida hankali ne kan rabon tallafin abincin naira biliyan 15, da Gidauniyar Aliko Dangote ta kaddamar a Najeriya. Wannan dai na daga cikin matakan rage radadin talauci a tsakanin al'ummar Najeriya, da gidauniyyar hamshakin attajirin Afirka ta kaddamar a birnin Kano da ke arewacin kasar. Ku latsa alama…
…
continue reading
1
Yadda matsin rayuwa ya tilastawa 'yan Najeriya fasa rumbunan abinci
10:22
10:22
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
10:22
Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan makon ya yada zango ne a Tarayyar Najeriya, inda ya yi dubi kan matsanancin kuncin rayuwar da al’umman kasar suka shiga da har ta kai ana fasa rumbunan abinci ko tare manyan motocin dakon kaya a tituna ana kwasan abinci.저자 RFI Hausa
…
continue reading
1
Yadda al'ummar kasashen yammacin Afrika ke kokawa saboda tsadar rayuwa
9:42
9:42
나중에 재생
나중에 재생
리스트
좋아요
좋아요
9:42
A wannan makon shirin Kasuwa akai miki dole, zai yi duba ne game da bakar ukubar da al’ummar kasashen Nahiyar Africa ke fuskanta, a sanadiyar hauhawar farashin kayayyakin masarufi, musamman kasashen Nijeriya, Nijar da kuma Cameroon. Yanzu haka dai a iya cewa wannan yanayi na hauhawar farashin kayan masarufi tuni ya zame wa kasashen Nijeriya da Nija…
…
continue reading