UNICEF ta samu nasara wajen rage yawaitar mace-macen yara a Najeriya

10:06
 
공유
 

Manage episode 340206347 series 1003873
Player FM과 저희 커뮤니티의 France Médias Monde and RFI Hausa 콘텐츠는 모두 원 저작자에게 속하며 Player FM이 아닌 작가가 저작권을 갖습니다. 오디오는 해당 서버에서 직접 스트리밍 됩니다. 구독 버튼을 눌러 Player FM에서 업데이트 현황을 확인하세요. 혹은 다른 팟캐스트 앱에서 URL을 불러오세요.
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari ne kan nasarorin da Hukumar Kula da Ilimin Kananan Yara ta Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ta samu a Najeriya ta rage mutuwar kananan yara da shayar da jarirai nonon uwa zalla da kuma yaki da auren wuri. Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin

325 에피소드